+2347067777762

Katsina State Nigeria

Get Update on our recent Gadgets & Tabs

Wednesday, 5 May 2021

Dama ta samu ga masu son koyan harkar kasuwancin InternetSanarwa Sanarwa Dama ta samu ga masu son koyan harkar kasuwancin Internet wato Forex trading da kuma crypto currency trading a cikin sauki ta hanyar sauke wannan application din cikin wayarka.


Ga link din download https://wikifx1.onelink.me/QUVu/Forexinquiry37  sai ku danna zai kaiku playstore sai kuyi download 


Ga masu harkar forex trading da kuma crypto currency exchange irin su bitcoin, litcoin, free coins.. wani company mai suna Wikifx sun yi wani sabon application wanda zai tai maka maku wajan gane  scammers,  wato yan damfara indai kana amfani da wannan application din to insha Allah babu kai babu yan damfara a cikin harkar forex trading ko kuma crypto currency 


Ga link din download https://wikifx1.onelink.me/QUVu/Forexinquiry37  sai ku danna zai kaiku playstore sai kuyi download Domin a cikin wannan application duk wani coins da kuka sani zasu iya samun ingancin shi da kuma rashin ingancin shi,  sannan da zarar an fiddo sabon coins to a acikin wannan application zakuga tallarshi da yadda zaku sayeshi kuma da yadda zaki saida shi kuci riba.. 


Ga link din download https://wikifx1.onelink.me/QUVu/Forexinquiry37  sai ku danna zai kaiku playstore sai kuyi download Sannan da wannan application din zaka iya tallata hajjarka wato idan kana wani kasuwanci na online zaka iya sanya talla a cikin shi kuma duk a kyauta zaka samu customers sosai .


Ga link din download https://wikifx1.onelink.me/QUVu/Forexinquiry37  sai ku danna zai kaiku playstore sai kuyi download Dan haka kada a barku a baya kuyi saurin sauke application din nan  acikin wayoyin ku tin yana a kyauta domin idan sunga mutane sun farga a kanshi zasu iya sanya mashi farashi kafin a saukeshi cikin waya..


Ga link din Application din nan zan aje maku shi a kasa 


Ga link din download https://wikifx1.onelink.me/QUVu/Forexinquiry37  sai ku danna zai kaiku playstore sai kuyi download ALLAH YASA MU DACE AMIN #kaitaonlinetech 
Wednesday, 7 April 2021

ZEENATU COMPLETEFile Info
Name ZEENATU
Size 298.KB
Author QUEEN MAMI
File Type DOC
Uploader < THN@FACEBOOK PAGE
Compiler
PRICE FREE
Date Modified APRIL 7, 2021

Wednesday, 17 February 2021

Yadda zaka samu kudi da hotunan ka | Application mai biyan kudi Tsu

Assalama Alaikum warahamatullah wabarakatuhu 


Barkan ku da wannan lokacin dafan kowa yana lafiya. Allah ya kara rufa mana asiri duniya da lahira amin. 


Yadda zaka samu kudi da hutunan ka, da bidiyoyinka ta hanyar amfani da wannan Application din mai suna TSU ( Social That pays ).


Idan kai dan kasuwa ne ko kanada YouTube channel kodai wani social media da kakeso ka rinka samun kudi dashi to ya kamata ka tsaya ka karanta wannan rubutun gaba daya domin zai amfane ka, kuma zai sa ka suwancin ka ya zagaye duniya baki daya sannan kuma zasu rinka baka wani kaso daga cikin abubuwan da kake sawa a cikin manhajar su.


Kadan daga cikin abinda na samu kenam cikin kwana 3 ku kalli hoton nan na kasa


Kamar kullin a wannan Website namu muna nemo wasu applications ko wasu muhimmin abu wanda zai amfani mabiyan mu sannan muyi masu bayani dalla dalla akan yadda zasuyi amfani dashi domin cigan rayuwa da dai sauransu.  


A yau ma munzo maku da wani Application mai matuฦ™ar amfani sannan kuma bugu da kari har su yan kudade mutum zai samu idan yana amfani dashi ta yadda ya kamata. Kafin nayi maku baya nin wannan Application din mai amfani. 


Mutane da dama suna amfani da yanar gizo gizo wato Internet a koda yaushe amma zakaga kullin sune suke kashe kudin su basa samun ko sisi daga wannan yanar gizo gizo din misali. Kamar masu yin Instagram, Tiktok, likee, Snapchat, da dai sauran  su. Kunga duk wa'anan manyan shafi kan  sada zuminta ne  masu tarin mutane dayawa a cikin su sannan sunada cin data sosai.


Misali sai kaga mutum yanada mabiya a Instagram kima nin dubu 20 wani 30 wani ma har dubu 100,000 amma kuma baya samun ko sisi daga wannan mabiya dake gareshi. Abu daya ne ko biyu zai samu wasu suyi mashi like ๐Ÿ‘  wasu kuma suyi mashi comment to kunga wannan duk wata hanya ce wacce zakaita bata lokacin ka kuma kana bata kudin ka. 


Sannan kuma Tiktok kowa yasan wannan manhajar ta Tictok mafi aka sari video akeyi ko na dariya ko,na alja'abi,gasu nan dai dayawa shima mutum zaizo yayta hada video amma baya samun ko naira kuma wannan duk bata lokaci ne.


Shiyasa wannan website namu yaga ya kamata mu sanar da mutane akan wannan sabon Application din da akayi wanda komai nashi irin na Instagram ne, saidai su wannan suna bada wani kaso kadan daga cikin irin kudin da suke samu daga tallar da sauran kamfanoni suke sawa a cikin manhajar su. 


Ga sunan wannan Application din (TSU) Social thats pay.


Menene Tsu kuma ya ake amfani dashi har a samu kudi 


Da farko dai Tsu wani manhaja ne wanda mutum zai bode kamar yadda ake bude irin su Instagram kyauta to shima haka ake bude shi kyauta amma suna da dokoki wanda dole sai mutum ya cike wannan dokokin ko zai iya samun shiga wannan Application mai amfani.


Abubuwan da zakayi amfani dasu wajan rigista 


1.Gmail address 

2.Number waya 

3.ka zabi Password zaka hada nambobi da kalmomi misali kamar haka (@Password123456@) wannan misali ne. 

4.zaka sanya inviter name zaka sanya @hamza_kaita 


Ga link din Application din ka danna zai kaika playstore sai kayo download kayi rigista ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡


https://invite.tsu.social/xYxv


Ku kalli wannan bidiyon domin sanin yadda ake amfani da wannan Application din 

https://youtu.be/MtqpL73lCIk

Ga hoto nan yadda ake rigista 

Wannan sune abinda suka fi so idan kayi rigista to sauran sai ka cike a ciki.


Ya ake amfani da Tsu har a samu kudi 


Da farko dai zaka rinka hada picture ko kuma video masu kyau kana yin posting kamar dai yadda kake yi a Instagram, to duk wanda yayi maka like, ko share, ko kuma yayi maka support na wannan abinda ka sanya to talla zata fito idan wannan tallar ta fito kuma wannan mutumin ya taba wannan tallar to zaa biya kamfanin Tsu kudi sukuma zasu baka 50% na kudin wannan tallar da aka taba ta dalilin hotonka ko bidiyonka 


Ga yadda zakayi posting hoto 


Ga yadda zakayi posting videos 

Hanya ta biyu wacce ake samun kudi da Tsu shine zaka iya gayyato abokanka yan uwanka dadai sauran duk wasu dake amfani da yanar gizo gizo sai ka basu link naka tare da numbobin gayyata domin su samu shiga suyi amfani da wannan Application to shima zaka samu kudi daga kamfani kyauta. 


Ga inda zakaga inviting name naka da link

Duk wanda kayi inviting yayi joining da link name naka zasu baka 0.25 dollars.. Amma dole sai yayi rigista ya sanya hoto a kalla ya sanya hoto koda guda daya ne sannan ya saita komai a cikin app din to da zaran duk yayi wannan abin za su baka ladan kawoshi da kayi kuma duk kyauta ne dan haka ya kamata ayi amfani da wannan damar.


Yadda zakayi ka rinka samun kudi


1.Zaka rinka like , ko kuma ka rinka taba talla a cikin hotuna kamar haka a yadda kake gani a wanan hoton na kasa2.Zaka rinka yiwa mutane support da share kamar ace idan abokin ka ya sanya hoto sai kayi support kuma kayi share nashi to shima Tsu zasu baka wani kaso daga cikin kudin da zasu samu idan aka taba talla dake akwai jikin wannan hoto dakayi supporting. Ga yadda akeyin support da kuma share ku kalli hoton nan na kasa.

Ya zan cire kudi na idan na tara daga Tsu 


Cire kudi abu ne mai sauki daga Tsu account amma a yansu hanya daya ce dole ne sai mutum ya bude asusun ajiya na PayPal, kyauta ake budeshi to idan ka bude duk lokacin daka tara kudin ka zaka iya tura su zuwa PayPal daga PayPal saika tura abinka zuwa bankin ka wato su zama naira. Amma fa ka sani sai kudin ka sunkai $15 dollars zaka iya cirewa Allah yasa mu dace amin.Ya zan bude PayPal account 

Ga wanda bashida PayPal account ga hanya mafi sauki zai shiga browser din shi sai ya danna www.paypal.com to da zaran kun sanya haka zakuga website nasu ya bude sai ku shiga rigista ko kuma create new account, ko ku shiga wannan zagayen da kuka anyi wato sign up ku cike duk abinda suke bukata shikenan.


Dokokin su na TSU


1.Basu yadda ka rinka daukar hutun wani ko video wani wanda shima yake sawa a manhajar su ka saka a naka ba idan suka gane ku kuma mai abin ya fada masu cewa ka dauki nashi to zasu kulle maka account. 


2.Basu yadda ka rinka sanya abinda ya shafi tsiraici ba shima zasu kulle maka account 


3.Basu yadda da comment ko posting na batan ci ga wani ba. 


Ku kalli wannan bidiyon domin sanin yadda ake amfani da wannan Application din 

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://youtu.be/MtqpL73lCIk


A nan zan kawo karshen wannan darasi duk wanda yake da bukatar tambaya ko kuma wani abu da yake son karin bayani zai iya mana comment insha Allah zamu bashi amsa.


Mungode. 
Saturday, 13 February 2021

Yadda zaku kalli Netflix kyauta

Assalama Alaikum warahamatullah wabarakatuhu 

Barkan ku da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya Allah ya sanyawa rayuwar mu albarka amin 


Kamar kullin a wannan site muna kawo maku abubuwa na cigaba da kuma hanyoyin da zaku rinka saukake wasu daga cikin al'amuran rayuwa da hikimomi masu amfani a koda yaushe. 


A yau ma nazo maku da wani muhimmin Application wanda indai mutum shi ma abocin kallo ne to zai amfane shi sosai ba tare da ya biya ko sisi ba.


A yau nazo maku da wani Albishir ko kuma ince kyauta domin kuwa nazo maku da wani tsari wanda Ake cema (Netflix premium) wato An riga an budeta batare da ka biya ko sisi ba zaka kalli duk irin film din da kakeso ka kalla kyauta har iya lokacin da kakeso .. Domin a koda yaushe muna so muga magoya ban wannan website namu  suna cikin farin ciki da jin dadi.


Netflix 


A yau zanyi maku bayani a kan yadda mutum zai rinka kallon films a kyauta ba tare daya biya ko sisi ba da Netflix.. An fara amfani da Netflix a shekarar 1997 wanda wani ma zaunin kasar Scott Valley, a California , Mai suna Reed Hastings da kuma Marc  Randolph  sune muta nan da suka kirkiri Netflix.. Bayan nan sai Netflix ta fara zama ita ce babbar manhajar da ake amfani da ita domin kallon fina finai na debe kewa masu kyau masu inganci. Netflix sun fara ne da bada aron film wato zakaxo anshi film DVD kaje ka kalla bayan ka gama kallo zaka bada a maida masu ta hanyar envelop.


Amma a yanzu Netflix sun zama saidai ka kalli komai online kana kwanciyarka cikin dakin. Yanxu haka Netflix suna da mabiya a fadin duniya da suka kai kimanin ko kuma suka wuce 500million amma wanda ke biyan kudin kallo ba wai wanda ke budewa ba su cinye free su gudu kadan daga cikin baya nin Netflix kenan. 


Menene Netflix 


Netflix wata manhaja ce ko kuma a turance wani Application wanda suke da manya manyan kayattun films na duniya , tin daga fina finan Indian, fina finan America, China, Cartoons, dadai sauran su. To amma abin a nan shine dayake Netflix suma kamar yan kasuwa fina finan dake cikin Application nasu suma suna biyan kudi ne a siyar masu sanan su siyarwa masu amfani da manhajar su wato Application nasu 


Shiyasa duk idan kanaso kayi amfani da Netflix to lallai zasu baka kyauta na tsawon wata daya wato kwana talatin( 30) da zaran wannan kwana talatin ya cika to zasu fada maka cewa to kallo fa ya kare domin gara basar da aka baka kayi na kyauta to ta kare. Sai kaga mutum bazai iya taba ci gana da kallon wannan fina finan har sai ya sanya kudin wanda a kalla duk wata sai ya rinka biyan su kudi masu yawa kafin ya samu danar yin kallo. 


Bayan haka kamfanin Netflix yana daya daga cikin manyan kamfanoni a duniya wanda ake amfani dasu a kusan duk fadin duniya. Domin suna zaune da kafafun su sannan suna da damar da zasu sanya duk irin film din da sukeso su sanya a cikin manhajar su.


Kalli video yadda zakuyi amfani da wannan Application 
            ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡


Kada ku manta kuyi mana subscribe mungode


Ga link din zan aje maku wanda dashi ne mutum zayyi amfani yayi downloading na wannan Netflix premium domin ya samu kallo kyau ta ba tare da ya biya komai baa sannan zamu aje maku video ku shiga YouTube channel namu ku kalla domin kuga yadda zasuyi amfani da wannan Application din Allah yasa ya amfane mu baki daya amin.


Ku danna akan download domin kuyi downloading din Application din


MungodeFile Info
Name NETFLIX PREMIUM
Size 13MB
File Type APK
AREWASUPPORT THN@FACEBOOK PAGE
Price FREE
Date Modified FEBRUARY 13, 2021

Tuesday, 9 February 2021

Yadda zaka samu sakon gmail na NYIF cikin minti 5

 


Assalama Alaikum warahamatullah wabarakatuhu 


Ina ma kowa fatan yana lafiya klau Allah ya kara rufa mana asiri duniya da lahira amin..


Bayani akan yadda zaka ida cike form dinka na NYIF (Nigerian Youths Investment Fund) 


Mutane da dama sun samu damar samaun shiga wannan tsari wasu an tura masu sakonni ta nambobin wayoyin su wasu kuma an tura masu ta Gmail.. To duk wanda ya samu wannan sakon daga NYIF to tabbas insha Allah zai samu wannan aron kudin da gwamnatin tarayya zata bada domin masu kanan an sana o,i idan ya ida cike form din …


Ku danna akan link din nan ku kalli video yadda zaka cike tin daga farko harkarshe ..https://youtu.be/BHNzF6UFDxU


To babbar matsalar da ake fuskanta shine idan ka shiga site nasu ka sanya bvn naka sannan kuma suka kaika inda zaka kirkiri password to bayan an gama hada password sai suce sun tura sako da Gmail mafi dayawan mutane ku sun duba bazasu wannan sakon ba. Ko meyasa haka to lallai kunsan akwai mutabe dayawa da suke so su kammala wannan rigista tasu shiyasa dole akeyiwa site din nauyi sai kaga katanata jira amma shiru basu tira maka sakonbaa..


A yau zan koya maku wata dubara wacce zasuyi cikin kan kanin lokaci zakuga sun tura maki sako da Gmail naku wanda zai baku damar ida rigista naku.


Hanyoyin guda biyu ne 


1.Ka kasance kanada data sosai a cikin wayarka kuma kanada network mai karfi sosai.


2.Ya kasance kayi login Gmail dinka wanda kakeso a tura maka salon cikin wayarka domin wani bazai iya iywa wani ba suna amfani da IP address.


Ga yadda trick din  yake 


Kusan a nigeria indai mutum zai rinka bacci sosai to lallai duk wani abu da ake cikewa a online to za aita barun shi  a bayane  


Ku danna akan link din nan ku kalli video yadda zaka cike tin daga farko har karshe ..https://youtu.be/BHNzF6UFDxU

1.Zaka tashi wajan karfe 3 am  wato karfe uku na dare sai ka shiga browser naka ka sanya bvn naka idan ya bude inda zasu ce maka kayi creating password sai ka danna back ka koga wajan login. 


2.Daya kawoka wajan login kamar yadda kuke gani a nan sai ka sanya Gmail, ko number lo Bvn naka saika danna forget password  zaka danna shi kusan sau biyar to da zaran kayi haka saika duba Gmail naka insha Allah zakaga sun tura maka sako saika duba wanda shine sabon shigowa ka danna a kanshi 


Ga link din https://nyif.nmfb.com.ng

Ku danna akan link din nan ku kalli video yadda zaka cike tin daga farko harkarshe ..https://youtu.be/BHNzF6UFDxU


Zasu sake cewa ka sanya new password saika zama password ka sanya kayi login sai kaci gaba da cike komai da komai naka Allah yasa mu dace amin. Allah kuma yada abinda za'a bada ya amfane mu ta hanya mai kyau amin 


Zaku iya mana comment domin karin bayani inda baku gane ba.


MungodeMonday, 8 February 2021

Karatu kyauta a kasar Saudi Arebia |Scholarship 2021


Assalama Alaikum warahamatullah wabarakatuhu 


Barkan ku da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya Allah ya sanyawa rayuwar mu albarka amin..


Kamar yadda kuka sani a koda yaushe muna bincike sosai domin mu samo wani abu wanda zaisa alumma suci gaba domin a samu kyakyawar rayuwa mai albarka. 


KASAR SAUDI AREBIA A KARKASHIN JAMI'AR KING ABDUL-AZIZ  ZASU DAUKI NAUYIN KARATUN DALIBAI  SU BIYA MASU MAKUDAN KUDI SUYI KARATU WATO A TURANCE (SCHOLARSHIP)


Kamar yadda kuka sani kasar saudia daular musulunci ce to dan haka suna da dokoki da sharuddan kafin mutum ya samu wannan damar zan bayyana maku su sannan na baku link domin ku jaraba sa'a Allah yaba mai rabo sa'a amin.


Ga sharuddan da suka bada wanda ya kamata kafin mutum yayi registration ya tabbatar ya cika wa'anan sharuddan kamar haka :-


1.Dalibi dole ne ya kasance mai kyawawan halaye da halaye.


2.Dalibi dole ne yayi alฦ™awarin bin dokoki da ฦ™a'idodin jami'a.


3.Dalibin dole ne ya kasance cikin koshin lafiya.


4.Ya rike babbar takardar sakandare ko kwatankwacin ta daga ciki ko wajen Masarautar.


5.Ya kamata a dage da karatun cikakken lokaci (ga ษ—aliban da ke halartar zaman safiya).


6. Bai kamata ya wuce shekaru uku daga ranar karษ“ar takardar shaidar sakandare mafi girma ba.


7. Shekarun masu karatun digiri na biyu bai zama ฦ™asa da shekaru 17 ba ko fiye da shekaru 25.


8.Ba kamata a kori ษ—alibin daga ษ—ayan jami'o'in ba saboda kowane irin dalili.


9.Dalibi dole ne ya sami tallafin karatu daga wasu jami'o'i a cikin Masarautar.


10.Dalibai mata dole ne su kasance tare da mai kula da su (Mahram) wanda ya kasance ko dai yana kan sikolashif ko kuma mazaunin Masarautar yana da izinin zama mai kyau (Iqama).


Zai fi kyau ace mutum ya iya karatu da rubuta labarci domin zai taimaka wajan saurin samun damar shiga wanan jami'a  kyakkyawa ta rubutu da magana da larabci yanayi ne na farko don shiga shirin.


Fa'idodin  samun karatu kyauta wato a dauki nauyinka a turance (Scholarship)


1.Kowane dalibi yana jin daษ—in duk fa'idodin da aka bayar wa ษ—aliban jami'a kamar ayyukan wasanni, tafiye-tafiyen jami'a da ayyukan zamantakewar al'umma.


2.Bayar da tallafin abinci a koda yaushe bazaka sayi komai da kudin ka baa domin an dauke maka karatu kawai akeso kayi


3.Ya dace da masauki da kuma dacewa da ilimin kimiyya, zamantakewa, kula da al'adu da jagoranci.


4.Kowane dalibi zai samu Tikiti biyu a ฦ™arshen kowace shekara ta ilimi kamar yadda doka ta tanada domin yazo gida yaga yan uwanshi ammafa sai karshen shekara. 


5.Kudin alawus na wata za'a rinka ba kowane dalibi albashi a kowane wata domin biyan wasu bukatun shi. 


6.Za'a ba kowane dalibi kudin wata biyu  idan aka dawo a matsayin alawus na shiri.


7.Bayyan alawus na fitattun dalibai wato wa'anda sukayi kokari wajan jarabawa. 


8.Bayan watanni uku a matsayin alawus na kammala karatun jigilar littattafai.


9.Abubuwan kayan wasanni na jami'a.


10. Cibiyoyin kula da lafiya ga dalibi.Tsarin yin registion 


1.Dalibi dole ne ya yi amfani da shafin yanar gizon jami'a (Scholarshipofar Karatu) ko ta Ofishin Jakadancin / Saudia dake kasar ku kamar ace a nigeria to ofishin yana Abuja 


2.An tabbatar da bayanin dalibi don daidaito za'a binciki duk wata takardar daka bada domin a tabbata taka ce 


3.An gabatar da bayanin ga Ma'aikatar don amincewa da karbuwa.


4.Za a sanar da dalibi ya ziyarci Ofishin Jakadancin Masarauta don shaidar takardu


5 Ana ba da biza ga ษ—alibin don kammala abubuwan da ake buฦ™ata don tafiya zuwa kasar Saudi Arabia…


Idan duk ka cika wannan sharuddan kuma kaga kanada bukata to ga link saika shiga domin yin registration 

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://outadmission.kau.edu.sa/

Allah yaba mai rabo sa'a 


Zaku iya kallon video yadda ake cikewa domin kada kuyi ba dai dai ba ku danna akan wannan link din domin kallon yadda akeyin registration din ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://youtu.be/EqG_hlP5_pg

MungodeKWAI CIKIN KAYA BOOK 2 HAUSA NOVEL

File Info
Name KWAI CIKIN KAYA BOOK 2 COMPLETE DOCUMENT
Size 588.2KB
Author BILLYN ABDUL
File Type DOC
Uploader THN@FACEBOOK PAGE
Compiler
PRICE FREE
Date Modified FEBRUARY 7, 2021

IMAAN BY KHALEESAT COMPLETE DOCUMENTBabban compound ne sosai dake dauke da shuke shuke da bishiyoyi masu daukar hankali, kai kana ganin tsakar gidan kasan naira ta xauna, makeken tsakar gidan na dauke da sassa har uku masu fenti iri daya, ko wani sassa kuma akwai tazara mai tsayi tsakaninsa da wani sassan, sashin farko wanda shi xaka ci karo da bayan shigowar ka gate din xamanin dake babban gidan ba dai girma ba don sashin duk ya fi sauran girma, duplex ne babban gaske sai parking space gari guda dake gefe. 

Durkushe a bakin tap dake babban sashin farko wata farar budurwa ce da baxata wuce shekaru sha takwas ba, duk da a duke take hakan baxai sa aki gane doguwa ce ita din ba, ruwan tap din na ta xuba bucket din da ta tara don ya cika, sai shafa socks din hannunta take kamar mai tausayinsa, daga ves, huluna sai socks kala uku sune kayan da take wankewa a wajen amma ta kusa awa daya, kofar entrance da ta ji an bude ya sa ta kamewa daga inda take durkushe lkci daya ta xaro ido gabanta ya fadi don ita dai a iya saninta babu kowa sashin banda ita da ke wanki tun daxu, occupant din bangaren duk sun tafi biki ta kuma ga fitarsu, wanda da ace suna nan tasan ko hauka take baxata fara xuwa bangaren su tayi wanki ba, a hankali ta juya don ganin wanda ya fito, wani matashi ne dogo sosai wanda baxai haura shekaru talatin da uku ba tsaye dai dai entrance din shiga gidan sanye da jallabiya milk color,

 

Ta dauke kai tana ci gaba da daurayenta, ya rungume hannuwan sa calmly yace "Keee" kamar xata yi kuka ta juya ta kallesa, yace "Me ya kawo ki wanki nan?" Ta buda manyan idanuwanta tace "Tap din mu fa ne ya lalace jiya kuma.." Ya katse ta yace "Tashi ki bar wajen" Tace "To ai na kusa gamawa fa" strictly yana d'an daga murya yace "Kwashe kayan ki ki bar nan kar ki yarda in iso inda kike" ta dauke kai hade da turo baki ta mike ta xubda ruwan gaba daya ta hade buckets din bayan ta xuba yan kayan da ta wanke ciki ta kwashesu gaba daya ta bar wajen kamar xata tashi sama ba tare da ta sake kallon inda yake ba, ta murguda baki bayan tayi nisa, murya can kasa tace "Allah ya isa" Dai dai part na biyu da ya kasance wani babban hadadden Bungalow ta tsaya, shi ma kuma bangaren na da nasa parking lot din da xai dau motoci uku, ta dinga kallon sauran kayan da bata gama wankewa ba kamar xata yi kuka, to ita yanxu ya xata yi da su, 

 

Ammi na ganin bata gama ba sai ta fara mata fada yanxu tace tun daxu me take, kallon hanyar da xata bi xuwa part din karshe tayi, ta tabe baki sanin ba lallai ma mai sashin ta bar ta ta taba mata tap ba, tana ta tsaye can kuma dai ta wuce can bangaren karshen, shi ma sashin bungalow ne sai dai bai kai nasu ba, tsarin ma ba iri daya bane, a hankali ta ajiye buckets din hannunta dai dai tap din dake opposite entrance din shiga parlor tana yi tana satan kallon kofar, cikin dubara ta bude tap din yanda zuban ruwan bazai yi kara ba, ta tara bucket din a karkace kar ma aji xuban ruwa ta ci gaba da daurayenta, sosai gabanta ya fadi jin taku duk a tunaninta mai bangaren ce, mutumin daxu ne ke tahowa bata yarda sun hada ido ba ta ci gaba da wankinta, ko kallon inda take shi ma bai yi ba, bai kuma kai ga shiga parlon ba suka ji muryar wata tsohuwa tana cewa 

 

"Ni wai ya nake jin kamar ana taba min pampo a wajen nan ne" da sauri ta kashe tap din ruwan xata kwashi kayanta ta gudu sai ga tsohuwar ta fito, Sake baki tayi tana kallon ta kafin tace "Waye kuma wannan, meye kike min kusa da pampo?" Budurwar ta turo baki tace "To inna namu ya lalace..." Inna ta katse ta da sauri tace "Da ya lalace ni na lalata maku?" Budurwar tace "To wai ma ba daxu kika ce in xo in debo maki ruwa in kai maki bayi ba, shine fa na zo xuba maki" Inna na mata wani kallo tace "Ke din? Ke din da na sani ce xaki kai min ruwa bayi munafuka? bayan ba Aisha sunana ba, to wllh ki kiyaye ni a gidan nan ruwana ba na banxa bane kar ki sake xuwa min nan, kin lalata naku nima ki xo ki lalata min nawa saboda mugunta koh, to uwar ki ce xata debo mun ruwan idan na tankin ya kare, haka kawai ki bar ni da diddigin pampo duk tsutsa cuta ta kama ni in bar 'ya yana da wahala, ke dai wannan yarinya ta Bukar muguwa ce wllh, shegen barnar ki ta fi karfin ki, to wane 6era ma" ita dai Budurwar sai kallon ta take kamar xata yi kuka, inna na xaro ido tace

 

"Maxa dau min ruwana ki tafi ki juye min a bandaki, ni dai a gidan nan duk wanda ya diba da hakkina gaskiya ban yafe ba tunda abun haka ne, don kowa sai da aka dasa masa pamponsa amma don mugunta sai ku wani kwaso shegun bokitan ku duk datti kuna kwashe min ruwa mugayen yara" Ita dai tana tsaye wannan karan ta daure fuska sai kallon ta take, A fusace inna tace "Baxa ki je ki juye min a bandaki ba ko sai nasa an kira min Bukar ya taho duk inda yake yanxu?" Daukan ruwan Budurwar tayi fuuuu ta wuce ciki, inna ta shiga parlor ta dauko wani karamin kwado ta kulle tap din ta wuce cikin parlor tana cewa "Gwara in ta tsayawa ba ruwan nima da a xo ana ta debe min a cuce ni" Tana shiga parlor ta kalli matashin dake xaune kan kujera yana danna wayarsa, ta hade rai ta dau kyallen da take goge goge ta ta fi gun kayan kallo ta ci gaba da gogenta tana cewa "Ka sake dawowa karasa sauran fitsarar da ka mance baka yi ba kenan, wato duk wanda kayi jiya bai isheka ba, to ni dai a fita a bar min parlor ba ruwana, ba katon banxan da zan kula yau ta kaina nake, kaje can kayi ma uwar ka" shi dai bai tanka ta ba sai danna wayarsa yake, Bayan wani lkci ya mike yace 

 

"Dama Abba ne yace in xo in baki hakuri" daga haka ya nufi kofa fuska daure, da karfi Inna tace "Imaan tunda mutumin nan ya shigo kinji ya ce min wani abu?? To ni dai ba ni ka ba hakuri ba wllh, idan kuma ba ka yi hankali ba sae in iya fitar har ofis in sami Ahmadu ynxu" Imaan ta rufe babban roban da ta jawo daga karkashin gado tana kokarin daure alkakin da ta cika a leda jin inna ta sake kiranta tace "Gani nan xuwa" window ta bude a hankali ta jefar da ledan ta shiga bayi ta wanke hannunta da sauri ta fito ta shiga parlor fuska daure tace "Meye kike kirana" Inna na nuna sa tace "Ke tunda kika shigo kin ji muryar bawan Allahn can?" Imaan ta tabe baki tace "Wai wa?" Inna tace "Mujaheed" Imaan tace "To ni na sani? Ni da nake cikin daki" daga haka ta bi ta gefensa ta fice a parlon, sauran kayan wankinta ta dauka ta xaga baya da sauri ta dau ledan alkakinta ta wuce part dinsu, a hankali ta bude kofar parlon tana lekan ciki ganin Ammi bata ciki ta wuce bedroom din ta da gudu ta kulle ta ajiye buckets din a bayi. 

 

Da yamma Ammi ta shigo dakin ta sameta kwance tana bacci, Ammi tace "Imaan" bude ido tayi a hankali, Ammi tace "Ki tashi daga baccin nan haka, yamma yayi, kin kwaso socks din naki da kika wanke" tana murxa ido tace "Xan kwaso" Ammi tace "Ga hijabs din ki da na wanke can clothe line din su Anty ki tafi ki kwaso su ma sun bushe, don kawai yan gidan basa nan sai ki k'i tafiya makaranta ko?" Ita dai bata ce komai ba, Ammi ta juya ta fita, xaro ido imaan tayi ta mike da sauri ta shiga bathroom din ta ta matse socks din da hula da inner wears ta xuba su a dryer na washing machine ta kunna sannan ta fita, Tana kwashe hijabs din ta a clothe line da Ammi ta ce mai gadi ya bude gate, wani rantsatsen mota ya shigo gidan direct parking space dake babban part din ya taho, sai ga wata motar ta biyo bayansa xuwa parking space din,

 

Mutumin daxu da safe ne ya fito driver seat sanye da kananun kaya daga cikin motar farko, wata yarinya da baxata wuce Imaan ba ta fito front seat din motar, sannan wata mata da baxata haura hamsin da hudu ba ta fito back seat tare da wata yarinya mai shekara ashirin, kana ganinsu kaga yan daki daya, Imaan ta dauke kai tana ci gaba da abinda take, Bude dayar motar aka yi, wani mai kama da Mujaheed Sak ya fito sai dai shi ya fi sa haske, Shima dogo ne kuma Mujaheed ya girme sa da 4 years, mahaifiyarsa ce ta fito bayan motar da kanninsa duk mata hudu su ma, murmushi mahaifiyar tasa tayi ganin Imaan tace "A'ah wanki aka yi yan mata" Imaan tayi murmushi tana boye fuskarta tace "Sannu da dawowa Anty" Anty tace "Sannu Imaan, ya Ammi fa" Imaan tace "Tana gida" Kallon matashin da ke tsaye kusa da Anty yana kallon ta tayi tace "Ina yini ya Yusuf" yace "Lafiya lau, Imaan din daddy, sai dai nasan ba ke kika yi wankin nan ba" ta xaro ido tace "Ni nayi fa" Anty ce "Toh shi xai maki idan baki yi ba banda tsokana, share sa kin ji" tuni Mujaheed ya nufi entrance din shiga part din su mahaifiyarsa Umma dake satan kallon Imaan da ta ki kallon ta ta bi bayansa, Anty ma ta wuce Yusuf na biye da ita yana waigo Imaan yace "In ji yau baki je tsokanan inna ba ta hada ki da daddy" Imaan tayi dariya tace "Ni ina ruwana da ita ai na daina xuwa part din ta"

 

Daga haka ta juya ta wuce bangarensu. Da daddare Imaan na kokarin saka kayan baccinta ta kwanta Ammi ta shigo dakin, tana kallon ta tace "Ki je Abba na kiran ki" xaro ido tayi tace "Abba kuma Ammi?" Juyawa Ammi tayi ta fita, kamar xata yi kuka ta saka hijab din ta ta fita tana tunanin kiran me Abba ke mata da daddaren nan. A hankali ta bude kofar parlon Abba ta shiga bayan ta cire takalmin kafarta, Abba na xaune a 3 seater cikin parlon Mujaheed na xaune shi ma kan lallausan carpet din dake malale kasa, sai Umma dake xaune kan one seater, Anty ma haka, Imaan ta karasa kanta a kasa ta xauna kasa kusa da Anty, murya can kasa ta gaida Abba, Abba ya amsa yace "Ya karatu" tace "Alhmdllh" yace "Imaan discipline din ki kenan rashin gaida na gaba da ke?" Imaan ta daga kai tana kallon sa, ya daure fuska yace "Ita Hajiya sa'ar ki ce da ba kya gaisheta a gidan nan?" Shiru tayi bata ce komai ba, ya hade rai yace "I am talking to Imaan, kuma ki bar kallona my friend" A hankali ta fara 6ata fuska tana jan yatsunta, lkci daya ta fashe da kuka, Abba ya mata tsawa yace "Daman kuka kika samu don ban xane ki ba yanxu" kuka take yi sosai kamar warce aka duka, Mujaheed ya mike ya mata wani raxanannen tsawa ta mike da gudu ta nufi kofa,


File Info
Name IMAAN BY KHALEESAT COMPLETE DOCUMENT
Size 1000KB
Author KHALEESAT
File Type DOC
Uploader THN@FACEBOOK PAGE
Compiler
PRICE FREE
Date Modified FEBRUARY 5, 2021

Friday, 5 February 2021

Karatu Kyauta a kasar Turkey | Scholarship 2021


Yadda zaka samu damar yin karatu a Kasar  Turkey   kyauta ba tare da ka biya ko sisi ba indai har ka ciki shariddan abubuwan da suke bukata.

Assalama Alaikum warahamatullah wabarakatuhu 


Da farko ina ma kowa fatan alkairi Allah yasanwa rayuwan mu albarka a koda yaushe amin ya Allah 


Dan Allah ina bukatar likes sosai a wannan link din ku danna zai kaiku Facebook sai kumin like na picture din nagode sosai zaku iya samun dubu 3k zuwa dubu 5k a kowace rana kudanna link din sai kuyi like ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://www.facebook.com/100003724194573/posts/2174006592733459/?app=fblYan uwa maza da mata barkan mu da wannan lokaci.. 


Da farko dai kowa yasan cewa karatun kasar waje ya banbanta da karatun Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ  saboda su a kasar waje komai za'a maka shi cikin sauki kuma sai an tabbatar kagane kafin ace za'a koya maka wani abun kuma shiyasa mafi yawancin masu hannu da shuni na karsarmu suke kwashe yaransu suna kaisu kasashan waje domin su samu ilimi mai inganci  su kuma yaran talakawa ba'a damu dasu ba. 


Wannan dama ce ta samu a garemu baki daya shiyasa nace bari in sanar da yan uwana da ma sauran alumma baki daya tinda abin  kyauta ne kuma kowa rabonshi yake samu koda ni ban samu ba sai kuga daga cikin wa'anda suka karanta posting nawa wani ko wata ya samu to kuma ta sana diyyata suka samu. Kada dai na cika ku da surutu dayawa haka 

 

Turkey ๐Ÿ‡น๐Ÿ‡ท suna daukar nauyin  karatu kyauta ga kowane dan kasa a fadin duniya indai yanada abinda asuke bukata.. Za,a rufe 20 ga watan february 2021


Abubuwan da suke bukata sune kamar haka.


1.Ka tabbatar kanada maki (marks ) mai kyau a lokacin daka kammala secondary school naka kamar 9credit a zarabawarka wato waec ko neco (Exam) sannan suna bukatar ace daga cikin 9credit din nan kanada A1 ko kuma C4 abinda ake nufi a nan shine ya kasance  kawai kaci zarabawarka sosai.


2.Ka tabbatar kanada katin zama dan kasa idan kai dan Nigerian ne to ya kasance kanada katin zama dan Nigerian, idan kai dan Ghana ๐Ÿ‡ฌ๐Ÿ‡ญ ne to ya kasance kanada shedadar zama dan kasar Ghana.


3. Dolene ka iya turanci dukda su ba turanci sukeyi ba amma dai kunsan shi turanci General yarene.


4. Shekaru Idan kanada shekaru dayawa basa daukar mutum kamar irin masu shekaru, 40, da dai sauran su, saidai wannan mai sauki ne saboda zaka iya canza shekarunka idan kaje yin passport sai ka maida su dai dai da yadda suke bukata.5. Za'a gwada lafiyarka domin su tabbatar da kana lafiya kafin su tafi dakai kasar su saboda kula da lafiya da kuma kare yaduwan wani ciwo.

 

GURBIN KARATUN DA SUKE BADAWA DA SHEKARUN DA SUKESO


1.Idan mutum yanaso yayi degree (diplรดma) kada ka wuce shekara 20.


2.Idan mutum yanaso yayi master's degree (diplรดmes de maรฎtrise) kada ya wuce shekaru 30.


4.Idan mutum yanaso yayi registration na( PHD) kada ya wuce shelaru 35.


Wannan shine abubuwan da suke buta sauran abubuwan idan kun shiga shafin su wajan registration zasu karanta ku gani.


Abubuwan da zasu ba mutum idan Allah yasa kaci nasara sun zabeka sune kamar haka:


1.Turkey sunyi alkawarin zasu baka kudin jirgin zuwa dana dawowa a koda yaushe idan kasaje makarantar


2.Zasu dauki nauyin karatunka gaba daya a kyauta.


3.Zasu baka masauki a Hotel inda zaka rinka zama har ka kammala karatunka 


4.Duk wata zasu rinka baka kudin kashewa wanda zaka sayi abinci, kayan sawa, da dai sauran su , saidai basu fadi adadin kudin ba. 


5. Zasu rinka kula da lafiyar ka da duk wata rashin lafiya taka har ka gama karatunka.


Ga link din ga duk wanda yaga yanada wa danan abubuwan da suke bukata sai ya danna akan link yayi registration Allah yasa mu dace Allah kuma ya bamu nasara amin.


International Turkey ๐Ÿ‡น๐Ÿ‡ท Scholarship link  ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://www.turkiyeburslari.gov.tr/Shawara!! shawara!!  shawara!!


Idan kasan cewa baka iya cike forms online ba yanada kyau ka samu wanda ya sani ya taimaka ya cike maka ko kuma ya koya maka yadda ake cikewa saboda kada a samu matsala wajan cikewa.


Domin kallon video yadda ake registration ku danna wannan link din https://www.youtube.com/watch?v=WuBFVS8ScG8


Zuku iya shiga YouTube channel namu.Kada ku manta kuyi mana subscribe.


Allah ubangiji yaba mai rabo sa'a amin.


Mungode. 

Facebook

Hey, to'get Our latest update .Subcribe here-
Join Our Newsletter