+2347067777762

Katsina State Nigeria

Get Update on our recent Gadgets & Tabs

Friday, 5 February 2021

Karatu Kyauta a kasar Turkey | Scholarship 2021


Yadda zaka samu damar yin karatu a Kasar  Turkey   kyauta ba tare da ka biya ko sisi ba indai har ka ciki shariddan abubuwan da suke bukata.

Assalama Alaikum warahamatullah wabarakatuhu 


Da farko ina ma kowa fatan alkairi Allah yasanwa rayuwan mu albarka a koda yaushe amin ya Allah 


Dan Allah ina bukatar likes sosai a wannan link din ku danna zai kaiku Facebook sai kumin like na picture din nagode sosai zaku iya samun dubu 3k zuwa dubu 5k a kowace rana kudanna link din sai kuyi like ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://www.facebook.com/100003724194573/posts/2174006592733459/?app=fblYan uwa maza da mata barkan mu da wannan lokaci.. 


Da farko dai kowa yasan cewa karatun kasar waje ya banbanta da karatun Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ  saboda su a kasar waje komai za'a maka shi cikin sauki kuma sai an tabbatar kagane kafin ace za'a koya maka wani abun kuma shiyasa mafi yawancin masu hannu da shuni na karsarmu suke kwashe yaransu suna kaisu kasashan waje domin su samu ilimi mai inganci  su kuma yaran talakawa ba'a damu dasu ba. 


Wannan dama ce ta samu a garemu baki daya shiyasa nace bari in sanar da yan uwana da ma sauran alumma baki daya tinda abin  kyauta ne kuma kowa rabonshi yake samu koda ni ban samu ba sai kuga daga cikin wa'anda suka karanta posting nawa wani ko wata ya samu to kuma ta sana diyyata suka samu. Kada dai na cika ku da surutu dayawa haka 

 

Turkey ๐Ÿ‡น๐Ÿ‡ท suna daukar nauyin  karatu kyauta ga kowane dan kasa a fadin duniya indai yanada abinda asuke bukata.. Za,a rufe 20 ga watan february 2021


Abubuwan da suke bukata sune kamar haka.


1.Ka tabbatar kanada maki (marks ) mai kyau a lokacin daka kammala secondary school naka kamar 9credit a zarabawarka wato waec ko neco (Exam) sannan suna bukatar ace daga cikin 9credit din nan kanada A1 ko kuma C4 abinda ake nufi a nan shine ya kasance  kawai kaci zarabawarka sosai.


2.Ka tabbatar kanada katin zama dan kasa idan kai dan Nigerian ne to ya kasance kanada katin zama dan Nigerian, idan kai dan Ghana ๐Ÿ‡ฌ๐Ÿ‡ญ ne to ya kasance kanada shedadar zama dan kasar Ghana.


3. Dolene ka iya turanci dukda su ba turanci sukeyi ba amma dai kunsan shi turanci General yarene.


4. Shekaru Idan kanada shekaru dayawa basa daukar mutum kamar irin masu shekaru, 40, da dai sauran su, saidai wannan mai sauki ne saboda zaka iya canza shekarunka idan kaje yin passport sai ka maida su dai dai da yadda suke bukata.5. Za'a gwada lafiyarka domin su tabbatar da kana lafiya kafin su tafi dakai kasar su saboda kula da lafiya da kuma kare yaduwan wani ciwo.

 

GURBIN KARATUN DA SUKE BADAWA DA SHEKARUN DA SUKESO


1.Idan mutum yanaso yayi degree (diplรดma) kada ka wuce shekara 20.


2.Idan mutum yanaso yayi master's degree (diplรดmes de maรฎtrise) kada ya wuce shekaru 30.


4.Idan mutum yanaso yayi registration na( PHD) kada ya wuce shelaru 35.


Wannan shine abubuwan da suke buta sauran abubuwan idan kun shiga shafin su wajan registration zasu karanta ku gani.


Abubuwan da zasu ba mutum idan Allah yasa kaci nasara sun zabeka sune kamar haka:


1.Turkey sunyi alkawarin zasu baka kudin jirgin zuwa dana dawowa a koda yaushe idan kasaje makarantar


2.Zasu dauki nauyin karatunka gaba daya a kyauta.


3.Zasu baka masauki a Hotel inda zaka rinka zama har ka kammala karatunka 


4.Duk wata zasu rinka baka kudin kashewa wanda zaka sayi abinci, kayan sawa, da dai sauran su , saidai basu fadi adadin kudin ba. 


5. Zasu rinka kula da lafiyar ka da duk wata rashin lafiya taka har ka gama karatunka.


Ga link din ga duk wanda yaga yanada wa danan abubuwan da suke bukata sai ya danna akan link yayi registration Allah yasa mu dace Allah kuma ya bamu nasara amin.


International Turkey ๐Ÿ‡น๐Ÿ‡ท Scholarship link  ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://www.turkiyeburslari.gov.tr/Shawara!! shawara!!  shawara!!


Idan kasan cewa baka iya cike forms online ba yanada kyau ka samu wanda ya sani ya taimaka ya cike maka ko kuma ya koya maka yadda ake cikewa saboda kada a samu matsala wajan cikewa.


Domin kallon video yadda ake registration ku danna wannan link din https://www.youtube.com/watch?v=WuBFVS8ScG8


Zuku iya shiga YouTube channel namu.Kada ku manta kuyi mana subscribe.


Allah ubangiji yaba mai rabo sa'a amin.


Mungode. 

No comments:
Write Comments

Facebook

Hey, to'get Our latest update .Subcribe here-
Join Our Newsletter