+2347067777762

Katsina State Nigeria

Get Update on our recent Gadgets & Tabs

Tuesday, 9 February 2021

Yadda zaka samu sakon gmail na NYIF cikin minti 5

 


Assalama Alaikum warahamatullah wabarakatuhu 


Ina ma kowa fatan yana lafiya klau Allah ya kara rufa mana asiri duniya da lahira amin..


Bayani akan yadda zaka ida cike form dinka na NYIF (Nigerian Youths Investment Fund) 


Mutane da dama sun samu damar samaun shiga wannan tsari wasu an tura masu sakonni ta nambobin wayoyin su wasu kuma an tura masu ta Gmail.. To duk wanda ya samu wannan sakon daga NYIF to tabbas insha Allah zai samu wannan aron kudin da gwamnatin tarayya zata bada domin masu kanan an sana o,i idan ya ida cike form din …


Ku danna akan link din nan ku kalli video yadda zaka cike tin daga farko harkarshe ..https://youtu.be/BHNzF6UFDxU


To babbar matsalar da ake fuskanta shine idan ka shiga site nasu ka sanya bvn naka sannan kuma suka kaika inda zaka kirkiri password to bayan an gama hada password sai suce sun tura sako da Gmail mafi dayawan mutane ku sun duba bazasu wannan sakon ba. Ko meyasa haka to lallai kunsan akwai mutabe dayawa da suke so su kammala wannan rigista tasu shiyasa dole akeyiwa site din nauyi sai kaga katanata jira amma shiru basu tira maka sakonbaa..


A yau zan koya maku wata dubara wacce zasuyi cikin kan kanin lokaci zakuga sun tura maki sako da Gmail naku wanda zai baku damar ida rigista naku.


Hanyoyin guda biyu ne 


1.Ka kasance kanada data sosai a cikin wayarka kuma kanada network mai karfi sosai.


2.Ya kasance kayi login Gmail dinka wanda kakeso a tura maka salon cikin wayarka domin wani bazai iya iywa wani ba suna amfani da IP address.


Ga yadda trick din  yake 


Kusan a nigeria indai mutum zai rinka bacci sosai to lallai duk wani abu da ake cikewa a online to za aita barun shi  a bayane  


Ku danna akan link din nan ku kalli video yadda zaka cike tin daga farko har karshe ..https://youtu.be/BHNzF6UFDxU

1.Zaka tashi wajan karfe 3 am  wato karfe uku na dare sai ka shiga browser naka ka sanya bvn naka idan ya bude inda zasu ce maka kayi creating password sai ka danna back ka koga wajan login. 


2.Daya kawoka wajan login kamar yadda kuke gani a nan sai ka sanya Gmail, ko number lo Bvn naka saika danna forget password  zaka danna shi kusan sau biyar to da zaran kayi haka saika duba Gmail naka insha Allah zakaga sun tura maka sako saika duba wanda shine sabon shigowa ka danna a kanshi 


Ga link din https://nyif.nmfb.com.ng

Ku danna akan link din nan ku kalli video yadda zaka cike tin daga farko harkarshe ..https://youtu.be/BHNzF6UFDxU


Zasu sake cewa ka sanya new password saika zama password ka sanya kayi login sai kaci gaba da cike komai da komai naka Allah yasa mu dace amin. Allah kuma yada abinda za'a bada ya amfane mu ta hanya mai kyau amin 


Zaku iya mana comment domin karin bayani inda baku gane ba.


Mungode16 comments:
Write Comments
 1. Replies
  1. Masha Allah oga kabiru da fatan yayi maka aiki trick din muna godiya

   Delete
 2. Aslm, Gaskiya ngd matuka Amman INA wajen saka type of business and Description yaki wucewa.

  ReplyDelete
  Replies
  1. Kayi hakuri ka jaraba zuwa anjima mutane suna masu yawa me insha Allah idan kayi anjima zayyi

   Delete
 3. Replies
  1. Amin ya Allah muna godiya sosai dabibiyan mu da kukeyi Allah ya saka da Alkairi sosai.

   Delete
 4. Aslm barkadai inada matsalan email ne nayi mistake na alphabet daya bansamu message ba

  ReplyDelete
 5. Wslm to gaskia a nan bari na baka link ka shiga sai kayi masu complain idan Allah ya taimaka sai su gyra maka insha Allah

  https://docs.google.com/forms/d/18nHwn51B1l5Nldih4JEmDvqEjN4ugwyTJviPuxWX07s/viewform?edit_requested=true

  ReplyDelete
 6. Assalamu Alaikum, Ni Sun Turo man da text ta Email dan nayi resitting password nawa Amma Link din da suka Turamun baya Budewa, kusan sau Uku suna turomun link amma baya budewa ko me yasa hakan

  ReplyDelete
 7. waslam dan uwa abinda zakayi shine kaduba yotube channel nawa nayi video akan wannan matsalan insha Allah idan ka kalla zaka samu saukin wannan matsalan ka duba a yotube kayi sarchintg (kaitaonline) tv zaka ganni mun gode.

  ReplyDelete

Facebook

Hey, to'get Our latest update .Subcribe here-
Join Our Newsletter