Barkan ku da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya Allah ya sanyawa rayuwar mu albarka amin
Kamar kullin a wannan site muna kawo maku abubuwa na cigaba da kuma hanyoyin da zaku rinka saukake wasu daga cikin al'amuran rayuwa da hikimomi masu amfani a koda yaushe.
A yau ma nazo maku da wani muhimmin Application wanda indai mutum shi ma abocin kallo ne to zai amfane shi sosai ba tare da ya biya ko sisi ba.
A yau nazo maku da wani Albishir ko kuma ince kyauta domin kuwa nazo maku da wani tsari wanda Ake cema (Netflix premium) wato An riga an budeta batare da ka biya ko sisi ba zaka kalli duk irin film din da kakeso ka kalla kyauta har iya lokacin da kakeso .. Domin a koda yaushe muna so muga magoya ban wannan website namu suna cikin farin ciki da jin dadi.
Netflix
A yau zanyi maku bayani a kan yadda mutum zai rinka kallon films a kyauta ba tare daya biya ko sisi ba da Netflix.. An fara amfani da Netflix a shekarar 1997 wanda wani ma zaunin kasar Scott Valley, a California , Mai suna Reed Hastings da kuma Marc Randolph sune muta nan da suka kirkiri Netflix.. Bayan nan sai Netflix ta fara zama ita ce babbar manhajar da ake amfani da ita domin kallon fina finai na debe kewa masu kyau masu inganci. Netflix sun fara ne da bada aron film wato zakaxo anshi film DVD kaje ka kalla bayan ka gama kallo zaka bada a maida masu ta hanyar envelop.
Amma a yanzu Netflix sun zama saidai ka kalli komai online kana kwanciyarka cikin dakin. Yanxu haka Netflix suna da mabiya a fadin duniya da suka kai kimanin ko kuma suka wuce 500million amma wanda ke biyan kudin kallo ba wai wanda ke budewa ba su cinye free su gudu kadan daga cikin baya nin Netflix kenan.
Menene Netflix
Netflix wata manhaja ce ko kuma a turance wani Application wanda suke da manya manyan kayattun films na duniya , tin daga fina finan Indian, fina finan America, China, Cartoons, dadai sauran su. To amma abin a nan shine dayake Netflix suma kamar yan kasuwa fina finan dake cikin Application nasu suma suna biyan kudi ne a siyar masu sanan su siyarwa masu amfani da manhajar su wato Application nasu
Shiyasa duk idan kanaso kayi amfani da Netflix to lallai zasu baka kyauta na tsawon wata daya wato kwana talatin( 30) da zaran wannan kwana talatin ya cika to zasu fada maka cewa to kallo fa ya kare domin gara basar da aka baka kayi na kyauta to ta kare. Sai kaga mutum bazai iya taba ci gana da kallon wannan fina finan har sai ya sanya kudin wanda a kalla duk wata sai ya rinka biyan su kudi masu yawa kafin ya samu danar yin kallo.
Bayan haka kamfanin Netflix yana daya daga cikin manyan kamfanoni a duniya wanda ake amfani dasu a kusan duk fadin duniya. Domin suna zaune da kafafun su sannan suna da damar da zasu sanya duk irin film din da sukeso su sanya a cikin manhajar su.
Kada ku manta kuyi mana subscribe mungode
Ga link din zan aje maku wanda dashi ne mutum zayyi amfani yayi downloading na wannan Netflix premium domin ya samu kallo kyau ta ba tare da ya biya komai baa sannan zamu aje maku video ku shiga YouTube channel namu ku kalla domin kuga yadda zasuyi amfani da wannan Application din Allah yasa ya amfane mu baki daya amin.
Ku danna akan download domin kuyi downloading din Application din
Mungode
Name | NETFLIX PREMIUM |
Size | 13MB |
File Type | APK |
AREWASUPPORT | THN@FACEBOOK PAGE |
Price | FREE |
Date Modified | FEBRUARY 13, 2021 |

No comments: